iqna

IQNA

new york
Musulmin kasar Amurka suna shirin fara aiwatar da wani tsari na bayar da kariya ga masallatai da sauran wurarensu an ibada.
Lambar Labari: 3483487    Ranar Watsawa : 2019/03/24

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurkawa ne ad suka hada da musulmi da wadanda ba musulmi suka yi gangamin adawa da Trump a birnin New York.
Lambar Labari: 3482341    Ranar Watsawa : 2018/01/27

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin rundunar 'yan sanda a birnin Newr ta bayar da rahoton cewa, an kai ci zarafin wasu 'yan sanda musulmi a yankin Bronx.
Lambar Labari: 3482283    Ranar Watsawa : 2018/01/09

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje kolin hotunan birnin Makka mai alfarma a yankin Brooklyn da ke gundumar New York a Amurka.
Lambar Labari: 3482181    Ranar Watsawa : 2017/12/08

Bangaren kasa da kasa, tun bayan kai harin birnin New York a daren Talata da ta gabata Trump yake ta kokarin yin amfani da wannan damar domin cutar da musulmi.
Lambar Labari: 3482066    Ranar Watsawa : 2017/11/04

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya bayyana cewa za a gudanar da wani zaman a kasa da kasa kan batun matsalar da musulmin Rohingya a birnin new York.
Lambar Labari: 3481871    Ranar Watsawa : 2017/09/06

Bangaren kasa da kasa, dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481248    Ranar Watsawa : 2017/02/20

Bnagaren kasa da kasa, babban dakin adana kayan tarihi na birnin New York na shirin nuna wasu dadaddun hotunan musulmi da suka rayu a birnin.
Lambar Labari: 3481228    Ranar Watsawa : 2017/02/13

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da gayyatar mabiya addinai zuwa babban masallacin Rockland.
Lambar Labari: 3481221    Ranar Watsawa : 2017/02/11

Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutanen kasar Yemen da suke zaune a birnin New York na kasar Amurka sun fito kan tituna suna nuna adawa da bakar siyasa irin ta Donald Trump.
Lambar Labari: 3481198    Ranar Watsawa : 2017/02/03

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jahohin Amurka da suka hada har da Washinton, New York da kuma Virginia sun nuna rashin amincewarsu da shirin Trump na korar baki da musulmi.
Lambar Labari: 3481195    Ranar Watsawa : 2017/02/02

Bangaren kasa da kasa, Magajin garin birnin New York na kasar Amurka ya yi kakkausar suka dangane da salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta nuna wariya da kyamar baki 'yan kasashen ketare.
Lambar Labari: 3481185    Ranar Watsawa : 2017/01/30

Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres a cikin wani jawabinsa ya yi ishara da aya ta 13 a cikin surat Hujrat da ke tabbatar da cewa kur’ani yana yin kira zuwa ga zaman lafiya da fahimtar juna atsakanin ‘yan mutane.
Lambar Labari: 3481146    Ranar Watsawa : 2017/01/18

Bangaren kasa da kasa, wasu daga daliban jami'a musulmi a birnin New York sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da kyamar musulmi.
Lambar Labari: 3480933    Ranar Watsawa : 2016/11/12

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi tamanin da tara.
Lambar Labari: 3480878    Ranar Watsawa : 2016/10/23

Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Austin na jahar Texas ta fitar da wani bayani na yin Allawadai da cutar da musulmi da ake yi a jahar.
Lambar Labari: 3480869    Ranar Watsawa : 2016/10/20

Bangaren kasa da kasa, wasu mabiya addinan kiristanci da yahudanci a Amurka sunfitar da bayanin yin Allawadai da kisan limamanin masallacin furkan da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3480712    Ranar Watsawa : 2016/08/15